Dandalin Fasahar Fina-finai

Dandalin Fasahar Fina-finai - Hallgatás Online

RFI Hausa

274 - Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai
Fili ne na musamman kan Fina-finai ta hanyar tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan fanni a duniya, Tare da wayar wa ma su sauraro kai da kara masu basira dangane da hikimar da Allah ya  bai wa wasu ta fanin shirya fim ko tsara wasan kwaikwayo. Wanda ke zo maku a duk ranar Asabar da safe, tare da maimaici a ranar Lahadi da yamma.

00:00

Epizódok

274-

Manyan labaran da suka wakana a wannan mako a duniyar fina-finai

11 júl. 2026
273-

Tattaunawa ta musamman da mashiryin Fina-finai Abdul Amart

20 jún. 2026
272-

Karancin ingantaccen labarin fina-finai, lamarin da ke karya darajar su a Najeriya

16 nov. 2024
271-

Korafe-korafen makallata fina-finan Hausa

13 júl. 2024
270-

Ko ana 'kan ta waye' a masana'antar Kannywood?

06 febr. 2022