Wasanni

Wasanni - Hallgatás Online

A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.

00:00
00:00

Epizódok

678-

Shugabanni hukumar NFF sun yi murabus bayan kiraye-kirayen ƴan Najeriya

31 aug. 2026
677-

An fara yunƙurin rushe kwamitin ƙoli na hukumar NFF a Najeriya

24 aug. 2026
676-

Manyan kalubalen da tawagogin ƙwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni

17 aug. 2026
675-

Yadda ba a samun sabbin ƙasashen da ke lashe Gasar Kofin Duniya

27 júl. 2026
674-

Spain ta lashe kofin duniya karo na biyu a tarihi

20 júl. 2026